Pulse.ng logo
Go

Abun al'jabi Kalli hallitar da wata tunkiya ta haifa a garin Funtua

Kunkiyar ta haifi wata hallita mai kama da mutum a unguwar gangaren tasaulawa dake karamar hukumar Funtua.

  • Published:
Halittar da wata tunkiya ta haifa a Funtua play

Halittar da wata tunkiya ta haifa a Funtua

(Facebook/Nura Haruna Maikarfe)

Al'ummar  Funkua dake jihar Katsina sun gan wani abun al'ajabi inda wata tunkiya ta haifi wani hallita da ba'a iya tantance ko dabba ce.

Abun al'ajabin ya faru ne a unguwar Gangaren tasaulawa dake karamar hukumar Funtua.

Kamar yadda wani ma'abocin dandalin Facebook ya wallafa a shafin sa tunkiyar ta haifi wannan halitar mai kama da mutum sabanin yadda mai dabbar ke tsammani.

Postby

 

Ba'a iya tantance ainihin sigar halittar da dabbar da haifar.

Do you ever witness news or have a story that should be featured on Pulse Nigeria?
Submit your stories, pictures and videos to us now via WhatsApp: +2349055172167, Social Media @pulsenigeria247: #PulseEyewitness & DM or Email: eyewitness@pulse.ng. More information here.

X
Advertisement