Advertisement
An kaddamar dashi a matsayin wanda ya lashe zaben fidda gwani na PDP ranar Juma'a 5 ga watan Oktoba.
Advertisement
Babban jamiyar adawa ta PDP ta samu dan takara da zai fafata da yan takarar sauran jamiyu a zaben gwamnan jihar Legas na 2019.
Advertisement
Jimi Agbaje shine wanda yayi nasarar zama gwanin jam'iyar a zaben cikin gida aka gudanar ranar juma'a 5 ga watan Oktoba.
Ya doke abokin takarar shi, Deji Doherty, na zama gwanin jam'iyar bayan da ya samu kuri'u 1,100 yayin da shi kuma Doherty ya samu 742.
Agbaje shine gwanin jam'iyar a zaben 2015 kuma ya fito takara da gwamnan jihar Legas na yanzu a zaben sai dai bai yi nasarar lashe zaben ba.
Akinwunmi Ambode yayi nasara a zaben inda ya samu kuri'u 150,000 sama da wanda aka kada ma Agbaje.
Advertisement
Dan takarar PDP zai kara da gwanin APC, Babajide Sanwo-Olu, wanda ya doke gwamna mai barin gado wajen zama jagoran jam'iya mai mulki a zaben 2019.
Advertisement
Subscribe
Sportal WhatsApp
Latest Videos
Nigeria hausa
Gobara tayi sanad in mutuwar mutum 35
11.09.2018
Advertisement
Videos
Advertisement
Advertisement
More from Pulse Nigeria
Advertisement