ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT

Sama da yan takara 70 Shugaba Buhari zai fafata dasu a zaben 2019

Shugaba Buhari zai kara da yan takarar a zaben 2019. Kamar yadda jadawalin INEC ta bayyana cikin jerin jam'iyu 91 dake kasar, 89 kadai suka tsayar da dan takarar kujerar shugaban kasa.

___8952028___2018___10___8___15___Buhari_Atiku_1

Hukumar zabe mai zaman kanta (INEC) ta tabbatar da haka cikin jadawalin yan takarar da jam'iyun su da ta wallafa a hukumomin ta dake fadin kasa ranar Alhamis 25 ga watan Oktoba.

Kamar yadda jadawalin ta bayyana cikin jerin jam'iyu 91 dake kasar, 89 kadai suka tsayar da dan takarar kujerar shugaban kasa gabanin zaben mai zuwa.

Sai dai INEC bata fitar da dukanin sunayen da jam'iyun yan takarar ba, kai ga yanzu 70 ta wallafa. Ana sa ran cewa za'a wallafa sauran gabanin a tafi hutun karshen mako.

ADVERTISEMENT

Sunayen wasu daga cikin yan takarar shugaban kasa da jam'iyun su:

1. Muhammadu Buhari - All Progressives' Congress (APC)

2. Atiku Abubakar - People's Democratic Party

3. Donald Duke - Social Democratic Party (SDP)

4. Kingsley Moghalu - Young Progressive Party (YPP)

ADVERTISEMENT

5. Obiageli Ezekwesili - Allied Congress Party of Nigeria (ACPN)

6. Fela Durotoye - Alliance for New Nigeria (ANN)

7. Omoyele Sowore - African Action Congress (AAC)

8. Tope Fasua - Abundance Nigeria Renewal Party (ANRP)

9. Eunice Atuejide - National Interest Party (NIP)

ADVERTISEMENT

10. Olusegun Mimiko - Zenith Labour Party (ZLP)

11. Adesina Fagbenro-Byron - Kowa Party (KP)

12. Ahmed Buhari - Sustainable National Party (SNP)

13. Hamza Al-Mustapha - People's Party of Nigeria (PPN)

14. Alistair Soyode - Yes Electorates Solidarity (YES)

ADVERTISEMENT

15. Obadiah Mailafia - African Democratic Congress

16. Prince Eniola Ojajuni - Alliance for Democracy (AD)

17. Usman Ibrahim Alhaji - National Rescue Movement (NRM)

18. John Ogbor - All Progressives Grand Alliance (APGA)

19. Gbenga Olawepo-Hashim - Alliance for People's Trust

ADVERTISEMENT

20. Peter Nwangwu - We the People of Nigeria (WTPN)

21. Edozie Madu - Independent Democrats (ID)

22. Williams Awosola - Democratic People’s Congress (DPC)

23. Habu Aminchi - Peoples Democratic Movement (PDM)

24. Yabagi Sani - Action Democratic Party (ADP)

ADVERTISEMENT

25. Moses Shipi - All Blending Party (ABP)

Enhance Your Pulse News Experience!

Get rewards worth up to $20 when selected to participate in our exclusive focus group. Your input will help us to make informed decisions that align with your needs and preferences.

I've got feedback!

JOIN OUR PULSE COMMUNITY!

Unblock notifications in browser settings.
ADVERTISEMENT

Eyewitness? Submit your stories now via social or:

Email: eyewitness@pulse.ng

ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT