#NGTheCandidate: Atiku da Obi sun birge yan Najeriya

Yan Najeriya ma'abotan dandalin sadarwa ta Twitter basu gaza bayyana birgewan da dan takarar kujerar shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar da abokin takarar sa Peter Obi suka yi yayin da suka halarci shirin tattaunawa da aka yi jiya a shirin telebijin mai taken 'The Candidates' wanda Kadaria Ahmed ta gabatar.

Atiku Abubakar da Peter Obi

Yan takarar sun birge wajen bada cikaken bayanai tare da taimakon juna a sanda wani tambaya ya sha ma wani kai, wanda kuma ya birge jama'a dake wajen taron tattaunawar.

Kamar yadda yan Najeriya suka bayyana a dandalin Twitter, dan takarar tare da mataimakin sa sun samu karbuwa duba da irin amshoshin da suka bada wajen magance matsaloli da ake fama da su a kasar.

Ga wasu daga cikin sakonni da suka rubura kamar haka: 

Atiku ya bayyana cewa " Nine mafi kwarewa a cikin yan takara, nine dan takarar gobe kuma zanyi iya kokari na wajen hada na yanzu da na zamanin gobe."

Daruruwan ma'abotan shafin sadarwa sun jinjina ma aniyar su.

JOIN OUR PULSE COMMUNITY!

Eyewitness? Submit your stories now via social or:

Email: eyewitness@pulse.ng

Recommended articles

BBNaija's Mercy Eke shows off newly acquired Mercedes Benz G Wagon

Bisola Aiyeola opens up on pausing music for Nollywood

Ada Jesus drama: Actress Rita Edochie curses critics on Instagram

Kanye West responds to Kim Kardashian's divorce petition

Avocado Pear: The health benefits of this fruit are priceless

Ngozi Okonjo-Iweala wants us to wear Ankara; here are 4 style tips

The full details behind Rita Edochie, Prophet Odumeje and Ada Jesus' drama

Actress Rachel Bakam is dead

Belly Fat: 5 natural remedies to help you get rid of it