Pulse.ng logo
Go

A Kaduna Sojoji sun kama wasu yan fashi da makami

Yan fashin suna da hannu game da sace-sace dake faruwa a yankunan Rijani da Chukun na jihar

  • Published:
Troops arrest 3 armed bandits in Kaduna play

Bandit arrested by troops in Kaduna

(Facebook/HQ Nigerian Army)

Dakarun sojojin Nijeriya sunyi nasara kama wasu yan fashi da makami  su uku da suke addabar jihar Kaduna yayin da suke sintiri.

Troops arrest 3 armed bandits in Kaduna play

Bandit arrested by troops in Kaduna

(Facebook/HQ Nigerian Army)

Kamar yadda kakakin rundunar sojoji na kasa birgediya janar Texas Chukwu ya sanar a wata takarda da ya fitar, yan fashin suna da hannu game da sace-sace dake faruwa a yankunan Rijani da Chukun na jihar.

Troops arrest 3 armed bandits in Kaduna play

Bandit arrested by troops in Kaduna

(Facebook/HQ Nigerian Army)

 

Kakakin ya kara yin kira ga jama'a da su cigaba da taimakawa jami'an tsaro da labarai da zai taimaka wajen dakile tarzoma da yan bata gari keyi.

Do you ever witness news or have a story that should be featured on Pulse Nigeria?
Submit your stories, pictures and videos to us now via WhatsApp: +2349055172167, Social Media @pulsenigeria247: #PulseEyewitness & DM or Email: eyewitness@pulse.ng. More information here.