Pulse.ng logo
Go

Allah mai iko Saniya mai kai biyu da aka haifa a jihar Gombe

Labarin haihuwar wannan hallita mai ban mamaki ya fito ne daga karamar hukumar Billiri na jihar Gombe.

  • Published:
play (Facebook/Comr Anas Mu'azu)

Al'ummar jihar Gombe sun sadu da wani abun al'ajabi inda aka haifi wata saniya me kai biyu.

Kamar yadda wani ma'abocin shafin Facebook, Comr Anas Mu'azu ya sanar a shafin sa na dandalin, an haifi saniyar ne a karamar hukumar Billri na jihar.

Postby

 

Daga gani yadda bakin daya daga cikin kawunan saniya ta bude, ba'a iya tantance ko tana raye ko kuma sabanin haka.

Do you ever witness news or have a story that should be featured on Pulse Nigeria?
Submit your stories, pictures and videos to us now via WhatsApp: +2349055172167, Social Media @pulsenigeria247: #PulseEyewitness & DM or Email: eyewitness@pulse.ng. More information here.

X
Advertisement