Pulse.ng logo
Go

Alexis Sanchez Arsenal bata amince da cinikin Man city na siyan dan ƙwallo a kan £50M

Arsenal tana son Man city tayi musaya da Sterling tare da kudin indai Man city na son dan ƙwallon

  • Published:
Arsenal bata amince da cinikin Man city play

Arsenal bata amince da cinikin Man city

A ranar talata ne kungiyar arsenal ta ki amince da cinikin da Man city ta kawo na siyan dan wasan kungiyar Alexis Sanchez a kan £50M

Arsene Wenger ya nace cewa ba zai siyar da dan wasan sai dai in kwangilar shi ya kare da ƙungiyar.

da alamu dan wasan na son barin Arsenal play

da alamu dan wasan na son barin Arsenal

 

Kocin Arsenal ya fada tun ba yanzu ba cewa zai amince da duk wani ƙungiyar dake neman dan wasan daga karshen wannan shekarar amma a yanzu dai bai shirya rasa babban dan ƙwallon.

Wata kila Arsenal zata yarda da haka indai Man city zata inganta yarjejaniyar da dan wasan su Raheem Sterling don ya maye gurbin Sanchez.

Sterling zai maye gurbin sa indai zata amince da cinikin Man city play

Sterling zai maye gurbin sa indai zata amince da cinikin Man city

 

Wasu daga cikin yan wasan Arsenal na ganin cewa ƙungiyar ta bar shi ya tafi kasancewa basu jin dadin dabi’un dan wasan ke nunawa.

Do you ever witness news or have a story that should be featured on Pulse Nigeria?
Submit your stories, pictures and videos to us now via WhatsApp: +2349055172167, Social Media @pulsenigeria247: #PulseEyewitness & DM or Email: eyewitness@pulse.ng. More information here.

X
Advertisement