Pulse.ng logo
Go

Adam Zango Adam A.Zango ya fito da zafi-zafin sa, kalli bidiyon wakar "Rangyan"

Wakar tana fadakar da mata masu rayuwar ruwan ido da sha'awar yin karya da cutar da mazaje

  • Published:

Adam A. Zango ya fitar da bidiyon wakar sa mai taken "Rangyan".

Wakar tana bada labarin rayuwar karya da wasu mata ke ciki na cutar jama'a musamman mazaje a kafafen sada zumunta da zamantakewar rayuwa ta yau da kullum.

Wakar ta kayatar kana cikin dariya da ta fadakar tare da jan hankali ga masu harkar karya ko "Acuci maza".

Do you ever witness news or have a story that should be featured on Pulse Nigeria?
Submit your stories, pictures and videos to us now via WhatsApp: +2349055172167, Social Media @pulsenigeria247: #PulseEyewitness & DM or Email: eyewitness@pulse.ng. More information here.