Fashewar Bam guda uku ta bugi Maiduguri

Bam ɗin ya zo kwana biyu bayan ɗunbin farmaki a kusa da birni da ya kashe mambobi guda huɗu na Civilian joint taskforce (JTF).

Fashewar Bam guda uku ta bugi Maiduguri

Bam guda uku ta bugi Birnin Maiduguri a Arewa-Gabas a Najeriya a ranar Laraba, ta kashe mutum ɗaya, da raunata sauran, jami'an tsaro ya faɗa wa AFP.

Bam ɗin ya zo kwana biyu bayan ɗunbin farmaki a kusa da birni da ya kashe mambobi guda huɗu na Civilian joint taskforce (JTF) da raunata mutane biyu.

“An Samu Fashewar Bam so uku a cikin birni da safen nan, inda mai farin kayan JTF ya rasu, kuma an raunata guda"  Wani babban shugaban sojoji da ya ce kada a faɗi sunansa, ya faɗa.

A tsawa na farko, mace mai ɗauke da bam ta sake bam a kusa da  sansani na mutane a yankin garejin Muna a birnin, a daidai ƙarfe 4;20 na safe.

Nan take sai wata mata ta sake nata bam in kusa da yankin Muna Kuwait, babu wanda ya kawo asara a cikin su biyu.

Ana zaton Bam ɗin da ke ɗaure a jikin matan biyu sun sake bam ɗin kafin suka kai gurin da su kayi niyan sake bam ɗin." Musa Ari, Mamban JTF ya ce.

"A zahiri suna ƙoƙarin shiga sansanin (IDP) ko kuma al'uma da ke kusa, ɓoye a duhu."

Bayan minti ashirin sai Namijin mai ɗauke da bam ya sake nashi a yankin Usmanti, ya kashe ɗan JTF guda, ya raunata wani, jami'an ya faɗa, Ali ya goya bayan wa wannan labarin.

Mayakan sun yi ƙoƙarin tsayar da mai bam ɗin domin yi masu tambaya a lokacin da aka fara ganin tafiyarsu bata yi daidai ba, Ari ya ce.

Ƙungiyar gaggawa na kasar Najeriya (NEMA) Sun ce mutane 11 suka mutu.

Boko Haram ta yi ƙarin farmaki na fashe bam a cikin ko kuma kusa da maiduguri a ƴan watannin nan, bayan ƴan sojoji suka ƙwace yankin su.

A Maris 22, an fashe bam 4 a sansani na Muna, an kashe mutane uku, aka raunata fiye da 20.

Masu fashe Bam -- Yawancin su mata ko yan mata ne, sai su ɓoye su shiga birni da sassafe, yawancin domin so farmaki masallatai a lokacin sallah.

Yan sintirin JTF na tsayar da su yawanci, kuma masu kai farmaki na sake bam ɗin don kada a kama su.

JOIN OUR PULSE COMMUNITY!

Eyewitness? Submit your stories now via social or:

Email: eyewitness@pulse.ng

Recommended articles

Hushpuppi confesses he bribed top police officer Abba Kyari to arrest partner in N451 million scam

“I can’t take it” – Ghanaian lady flees from man she met online due to big 'joystick' (video)

Funny Face’s ex-wife marries again in traditional wedding (PHOTOS & VIDEOS)

5 awkward problems you get for sleeping with a close friend

DJ Kaywise, Mr Macaroni step out to show support as Odunlade Adekola renews contract with Goldberg Lager Beer

‘Sarkodie doesn't wear earrings’ - Black Sherif walked out of lecture hall over dress code (WATCH)

'You slept with a married footballer' - Odion Ighalo's estranged wife accuses BBNaija's Uriel

‘Moesha saw blood all over her Nigerian sugar daddy’ - P.A drops bombshell (AUDIO)

BBNaija 2021: Maria & Pere are the wild cards!