Advertisement
Yan matan chibok 2 da aka kuɓutar sun hadu da shugaban amurka
President Donald Trump with Joy Bishara and Lydia Pogu in the White House.
Yan matan sun hadu da Donald Trump a fadar shugaban kasa na white house tare da ɗiyar shi
Advertisement
Shugaban kasar amurka ya karbi baƙoncin yan matan chibok 2 da aka kuɓutar a fadar sa ranar laraba 28 ga watan Yuni 2017.
Advertisement
Joy Bishara (mai shekara 20) da Lydia Pogu (mai shekaru 19) na cikin yan matan da yan ta’ada Boko haram suka yi garkuwa da su daga makaranta a garin chibok dake jihar Borno.
Shugaban kasa Donald Trump ya karbi baƙoncin su tare da ɗiyar sa Ivanka Trump.
Bayan kuɓutar dasu da sojoji suka yi daga dajin sambisa, yan matan sun koma garin virginia dake amurka don cigaba da karatun su wadda har ma sun kammala karatu a canyonvile christian Academy.
Zasu cigaba da karatu a jami’ar Southeastern university dake garin Florida lokacin da aka bude karatu
Advertisement
Subscribe
Sportal WhatsApp
Latest Videos
Nigeria hausa
Gobara tayi sanad in mutuwar mutum 35
11.09.2018
Advertisement
Videos
Advertisement
Advertisement
More from Pulse Nigeria
Advertisement