Advertisement

Ba da son raina Leicester ta siyar dani"inji dan wasan eagles

Ahmed Musa yace bai so barin Ingila ba domin tun shekaru da dama baya yake da burin murza leda a gasar Firimiya sai dai hakan bata faru ba bisa ga cinikin da aka yi a kan sa.