Advertisement

Dan wasan Super eagles tare da abokin sa Ahmed Musa sun tallafa

Saukar sa birnin Shehu, tsohon dan wasan kungiyar Kano pillars ta Nijeriya ya samu tarba daga dinbim jama'ar garin sakkwato masoyan sa