Advertisement

Ahmed Musa ya koma kasar Saudiya da taka leda

Tsohon kungiyar sa ta Leicester ta amince da yarjejeniyar kungiyar Al-nassr kan fam miliyan 16 na siyan dan wasan Nijeriyan.