Advertisement

Kwankwaso da Sanatoci 14 sun sauya sheka daga APC zuwa PDP

Sanatocin sun bayyana hakan ne a cikin wata takardar sanarwa da suka sa hannu kana suka mika ma shugaban majalisar ya karanta.