Advertisement
Diyar Hafsat Jalila Adamu ta kammala karatun ta da digir mafi birgewa a sashen turanci na jami'ar American University dake Yola.
Advertisement
Diyar Hafsat Jalila Adamu ta kammala karatun ta da digir mafi birgewa a sashen turanci na jami'ar American University dake Yola.
Advertisement
Ta shiga jami'ar ne a cikin 2014, shekara daya kafin mahaifin ta ya samu matsayin ministan ilimi.
Wata daliba mai suna Miss Benedict Egwuchukwu daga sashen kidiya ta zamu na daya a cikin dukanin dalibai da makarantar ta yaye.
A jawabin ta wajen bikin yaye daliban, shugaban makarantar, Dakta Dawn Dekkle ta jinjina ma daliba bisa rawar da suka taka har ga wannan lokacin na yaye su.
Tayi kira ga daliban da sauran ma'aikatan jami'ar da su cigaba da yada manufa jami'ar domin yin haka zai kawo farin ciki ga Atiku Abubakar, bisa gudummawar da ya taka na gina jami'ar.
Advertisement
Subscribe
Sportal WhatsApp
Latest Videos
Nigeria hausa
Gobara tayi sanad in mutuwar mutum 35
11.09.2018
Advertisement
Videos
Advertisement
Advertisement
More from Pulse Nigeria
Advertisement