Advertisement
Matasan sun aikata laifin ne a garin Ketu na jihar safiyar ranar litinin 21 ga watan mayu inda suka dira ma wani direban mota domin kwace motar shi.
Advertisement
Wannan labarin ya fito a cikin wata sanarwa da dakarun Respid Respond Squad na rundunar ta fitar a shafinta na tuwita.
Advertisement
Kamar yadda za'a gan hotunan su, za'a lura da yadda daya daga cikin matasan ya daura fuskar tausayi da ban kataici yayin da aka bayyana su a farfajiyar yan sanda.
Sai dai ba'a bayyana irin matakin da za'a dauka kansu ko hukuncin da zasu fuskanta.
Advertisement
Subscribe
Sportal WhatsApp
Latest Videos
Nigeria hausa
Gobara tayi sanad in mutuwar mutum 35
11.09.2018
Advertisement
Videos
Advertisement
Advertisement
More from Pulse Nigeria
Advertisement