Advertisement
Gwamnan bai bayyana inda zai koma ba bayan ficewar shi daga jam'iyar mai mulki.
Advertisement
Gwamnan jihar Benuwe Samuel Ortom ya yanke shawarar fita daga jamiyar APC.
Advertisement
jagoran al'umar jihar dake yankin arewa ta tsakiya yayi la'akari da kashe-kashen da ya faru cikin shekarar 2018 tare da bayyana cewa jam'iyar APC tayi watsi dashi shi yasa dauki wannan matakin.
Gwamnan yace a halin yanzu bai san jam'iyar da zai koma sai da ya bar lamarin ga ubangiji.
Yayin da wakilin mu ya tuntubi gwamnan game da lamarin, sakataren watsa labarai na gwamnan, Terve Akase ya sanar cewa APC ta kori gwamnan daga inuwar ta. Yace dan siyasar yana neman jam'iyar da zai koma.
Advertisement
Subscribe
Sportal WhatsApp
Latest Videos
Nigeria hausa
Gobara tayi sanad in mutuwar mutum 35
11.09.2018
Advertisement
Videos
Advertisement
Advertisement
More from Pulse Nigeria
Advertisement