Advertisement
Dan wasan wanda ke taka leda da kungiyar CSKA Moscow dake Rasha, ya bi sahun masu fitar da arzikin da Allah yayi masu wajen ciyar da jama'a domin raya wannan watan mai albarka.
Advertisement
Daya daga cikin ayyukan da ake kwadayi musulmi yayi a cikin watan ramadan shine faran ta ran mara sa galihu ta hanyar tallafa masu da kayan abinci da kyuatatawa domin suma su gudanar da ibada kamar sauran musulmai.
Advertisement
Dan wasan gaban tawagar Leicester wanda aka bada aron shi zuwa CSKA Moscow, ya bayar da buhunan shinkafa mai dauke da hoton shi tare da raba kudi ga mabukata domin suma su amfana da arzikin da Allah yayi mashi.
Tsohon dan wasan kungiyar Kano Pillars yayi hakan ne a harabar wajen motsa jiki da ya gina a garin kano.
Dan kwallon ya wallafa hotunan sanda ya rabon ke gudana a shafin sa na Instgram inda dinbim ma'abotan shafin sa suke ta masa ruwan godiya bisa alherin da yayi.
Advertisement
Advertisement
Subscribe
Sportal WhatsApp
Latest Videos
Nigeria hausa
Gobara tayi sanad in mutuwar mutum 35
11.09.2018
Advertisement
Videos
Advertisement
Advertisement
More from Pulse Nigeria
Advertisement