Advertisement

Barayi sama da 400 sun mika wuya sun kuma rantse da Kur'ani cewa ba za su sake ba

Barayin wadanda suke safara a kananan hukumomin Sumaila da Tudun wada bayn tuban nasu sun sanar cewa baza su sake yin sata ko fashi da makami ba.
Advertisement

Kamar yadda majiya RARIYA ta ruwaito, sun yi hakan ne a gaban hakimin Sumaila da DPO na rundunar yan sanda dake gundumar Sumaila.

Advertisement

Barayin sun mika makamai da suke amfani dasu wajen aika-aikan da suke a da a gaban jama'a.

Advertisement
Latest Videos
Advertisement