Advertisement

Dan masanin Kano Dr Yusuf Maitama Sule ya rasu

Tsohon ministan ya rasu a safiyar yau a wata asibiti dake ƙasar masar inda ya yi jinyar rashin lafiya
Advertisement

Dr Yusuf Maitama sule ya rasu a ƙasar masar inda ya yi jinyar rashin lafiya da yake fama da ita a safiyar litinin 3 ga watan Yuli.

Advertisement

Dan masanin kano shahararren dan siyasa ne wanda ya rike mukamin minista kuma yayi takarar shugaban kasa a jam’iyar NPN a shekara 1979.

Ya rasu yana da shekaru 87 a duniya

Advertisement
Latest Videos
Advertisement