Advertisement

Abun da yasa Fati Shu'uma bata sha'awar fina-finan Nollywood

Tsabanin manyan jarumai irin su Ali Nuhu da Rahama Sadau da Sani Danja wadanda suka yi kaurin suna a dandalin Nollywood, jarumar tayi kafar wando da bin sahun su.
Advertisement

Tsabanin manyan jarumai irin su Ali Nuhu da Rahama Sadau da Sani Danja wadanda suka yi kaurin suna a dandalin Nollywood, jarumar tayi kafar wando da bin sahun su.

Advertisement

Yayin da ta zanta da BBC a wajen daukar shirin wata sabuwar fim da zata fito a ciki tare da Ali Nuhu, jarumar ta bayyana cewa tana kishin fina-finan hausa don haka bata sha'awar fitowa a fina-finan turanci.

Fati Shu'uma tana daya daga cikin jarumar Kannywood da tauraron su ke haskawa bisa irin rawar da take. taka wa.

Advertisement
Latest Videos
Advertisement