Advertisement

Dandazon jama'a suka tarbi shugaban kasa yayin da kai ziyara jihar Jigawa

Bayan ga aikin da ya kaddamar a garin, shugaban ya kai ziyara fadar sarkin Hadejia.
Advertisement

Dandazon jama'a suka fito bakin titi domin tarban shugaban yayin da ya sauka, safiyar ranar litinin 14 ga watan Mayu.

Advertisement

Shugabana ya kaddamar da cibiyar ruwa da gwamnatin jihar ta gina a garin Hadejia bayan ga haka ya kai ma sarkin garin ziyara.

Advertisement
Latest Videos
Advertisement