Advertisement

Kalli hotunan jaruman Kannywood a kasa mai tsarki

Jaruman Kannywood sun tafi saudiya yin ibada, ga hotunan su a can
Advertisement

Wasu daga cikin manyan jaruman fina-finan hausa da suka halarci kasa mai tsarki sun hada da Hadiza Gabon, Hafsat Idris, Baballe Hayatu, Mc Ibrahim sharukhan, Maryam Yahaya da Ado Gwanja.

Advertisement

Ga hotunan su a kasar kamar haka:

Muna masu Fatan Allah ya karbi ibadun su tare da na sauran musulmai.

Advertisement
Latest Videos
Advertisement