Advertisement

Kalli kyawawan hotunan tauraruwar kannywood masu girgiza zukata

Hafsat Idris ta fitar da wasu hotuna masu jan hankali kuma sun birge
Advertisement

Fitacciyar jarumar fina-finan Hausa, Hafsat Ahmad Idris, wanda aka fi sani da "Hafsat baurauniya"ta girgiza zukata da kyawawan hotunan ta.

Advertisement

Jarumar mai tauraro ta wallafa jerin hotuna wadanda suka birge a shafin ta na Instagram wanda masu bibiyan shafin sun gaza bayyana yadda hotunan suka birge.

Duk da cewa bata bayyana manufar yin haka, jama'a musamman masoyanta basu tunkare ta da tambayar ba domin kuwa kyaun hotunan ya bada amsar.

Advertisement
Latest Videos
Advertisement