Advertisement
Sakamakon wasan ya jawo cece-kuce a kafafen watsa labarai da dama. Jama' a sun jinjina ma yan wasan bisa dagiya da jaiircewa da suka nuna.
Advertisement
Har yanzu na cigaba da jin zafin sakamakon wasan tawagar Super eagles da kasar Argentina wanda aka buga daren ranar Talata shima, fitaccen mawaki kuma jarumin fim, Ado Gwanja ya shiga sahun masu yin haka.
Advertisement
Wasan yan kwallon Nijeriya da kasar Argentina an tashi 2-1 inda kasar nahiyar kudancin Amurka ta samu galaba.
Yan kwallo Nijeriya sunyi iya bakin kokarin su wajen fidda kasar kunya sai dai hakan bai faru ba.
Shima Ado Gwanja, bai bata lokaci wajen bayyana ra'ayin shi game da wasan da kokarin da yan wasan suka yi a gasar bana.
Advertisement
A sakon da ya fitar a shafin sa na Instagram cikin faifan bidiyo, mawakin ya taya sauran yan Nijeriya bakin ciki bisa abun abun da ya faru kana jinjina ma yan wasan.
Advertisement
Subscribe
Sportal WhatsApp
Latest Videos
Nigeria hausa
Gobara tayi sanad in mutuwar mutum 35
11.09.2018
Advertisement
Videos
Advertisement
Advertisement
More from Pulse Nigeria
Advertisement