Advertisement

Hanya 7 na kubuta daga masu garkuwa da mutum

Evans flanked by security operatives
Evans flanked by security operatives
Kabi hanyoyin nan don kubuta daga masu yin wannan sana’ar barkonci
Advertisement

Garkuwa da mutum ya zama sana’a a najeriya.

Advertisement

Duk da cewa an cabke daya daga cikin jigajigan dake yin wannan sana’a wato Evans, wannan bai nuna cewa sauran basu lura da al’amuran mu.

Haƙika tsarin tsaro a kasar mu na tangalɗa kuma hausawa sunce ‘ganin laushi baya hana tankade’. Mu nemi kariya.

Ga hanyoyin kamar haka;

Advertisement
Latest Videos
Advertisement