Advertisement
Matakin ya biyo bayan lamarin da ya faru a zauren majalisar dokoki inda jami'an DSS suka hana shiga da fita tare da tare hanyoyi
Advertisement
Mukaddashin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo ya kori shugaban hukumar rundunar fararen hula ta DSS Lawal Daura daga aiki.
Advertisement
Wannan labari ya fito a cikin wata sanarwa da kakakin sa Laolu Akande ya fitar ranar talata 7 ga watan Agusta. Mai'akaci mai rike da mukami mafi girma a hukumar zai maye gurbin sa.
Sai dai sanarwar bata bayyana dalilin daukar wannan matakin da shugaba mai riko yayi ba, ana hasashe cewa korar ta biyo bayan lamarin da ya faru a zauren majalisar tarayya inda jami'an rundunar DSS suka mamaye zauren tare da hana ma'aikata da yan majalisar shiga.
Advertisement
Subscribe
Sportal WhatsApp
Latest Videos
Nigeria hausa
Gobara tayi sanad in mutuwar mutum 35
11.09.2018
Advertisement
Videos
Advertisement
Advertisement
More from Pulse Nigeria
Advertisement