Advertisement

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya rantsar da Onnoghen a matsayin Alkalin Alkalai

 
 
Yau, an rantsar da Walter Onnoghen a Gidan Shugaban Kasa na Abuja.
Advertisement

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya rantsar da Walter Onnoghen a matsayin Alkalin Alkalai.

Advertisement

An yi wannan rantsuwa a cikin babbar dakin taruwa na Gidan Shugaban Kasa.

Walter Onnoghen ya kasance canji na Mahmud Muhammad wanda ya cika shekara arba'in.

Mahmud ya yi ritaya ranar Laraba. An sanya Walter Onnoghen a matsayin Babban alkali na Kotun Koli a shekara na 2015.

Ya yi karatu a Jami'a ta Kasar Ghana a shekara 1977.

Advertisement

Yana da shekara sittin da biyar.

Advertisement
Latest Videos
Advertisement