Advertisement
Shugaba Buhari ya bada sakon bikin sallah daga birnin Landan
President Muhammadu Buhari sends Sallah greetings to Nigerians
Fadar shugaban kasa ta saki murya shugaban a sakon bikin sallah wanda ke nuna cewa shugaban na nan da rai’n shi kuma yana iya magana.
Advertisement
An sako wannan sakon bayan sakon da mataimakin shugaban kasa ta kafofin watsa labarai
Advertisement
Wasu yan naijeriya na ganin cewa shugaban bai da issashen lafiya na yi ma yan kasar magana bisa ga shuru da suka ji tunda ya koma landan ranar 7 ga watan mayu 2017 don neman karin lafiya.
A sakon da gidan labari na BBC suka bayyanar, shugaba Buhari yayi magana ne da harshen hausa.
“Ina mai matuƙar godiya ma Allah da ya bamu damar yin azumin watan ramadan cikin nasara.
Gaisuwa na ga musulmai da yan uwanmu kiristoci wannan ranar bikin sallah”
Advertisement
“Allah yasa darussan watan ramadan kamar; taƙawa, yin ibada da taimaka ma gajiyyayu ya cigaba da kasancewa tare damu a ko wani lokaci.”
“Ina kiran ga yan naijeriya da suyi watsi da duk wani abu da zai haifar da gaba tsakanin yan kasan. Mu kasance cikin zaman lafiya da haddin kai.”
Advertisement
Subscribe
Sportal WhatsApp
Latest Videos
Nigeria hausa
Gobara tayi sanad in mutuwar mutum 35
11.09.2018
Advertisement
Videos
Advertisement
Advertisement
More from Pulse Nigeria
Advertisement