Advertisement
Dakarun sojoji sun ƙashe yan ta’adda biyar a jihar Borno
A Nigerian soldier patrols in the town of Banki in northeastern Nigeria on April 26, 2017. Banki has been totally destroyed during battles between the Nigerian army and Boko Haram insurgents. Over 32,000 people live in the town but free movement is lim...
An harbi yan darikar boko haram yayin da suke neman yin satar kayan abinci a wani ƙauye
Advertisement
Dakarun sojoji dake yaki da yan boko haram sun ƙashe wasu da ake zargin cewa yan darikar boko haram ne a ƙauyen mussini na jihar Borno.
Advertisement
An harbi yan ta’addar yayin da suke neman satar kayan abinci daga kauyen
Shafin Daily sun ruwaito cewa, bataliya 3 na birged 22 suka yi kwantan bauna harbin su yayin da aka sanar da zuwan yan ta’adda
Jami’in hulda da jama’a na rundunar sojoji brig.gen Sani Usman a bayanin shi yace,” mun gano wasu makamai daga yan ta’addar, aciki akwai bindigar AK 47, mujallar AK 47, harsassai, kekuna 27, adduna 10 da wuka daya.”
Wannan ya faru bayan wasu mata yan ƙonar bakin wake suka tada kansu da bam yayin da wasu yan banga suka gano su a wani gari mararrabar jihar da kamaru.
Advertisement
Subscribe
Sportal WhatsApp
Latest Videos
Nigeria hausa
Gobara tayi sanad in mutuwar mutum 35
11.09.2018
Advertisement
Videos
Advertisement
Advertisement