Advertisement

5 da ya sa ya kamata ku kalla fim din barkwancin

Banana Island Ghost poster
Banana Island Ghost poster
Ga dalilai guda biyar da ya sa ya kamata ku tafi ganin fim din barkwanci, "Banana Island Ghost"
Advertisement

Kun kurkure yin bitar Pulse Nigeria kan fim din? Ga dalilai guda biyar da ya sa ya kamata ku je ku kalla fim din.

Advertisement

1. Amfani da KiÉ—a

Akwai abu guda da ba za ku iya kurkurewa ba a "Banana Island Ghost" da amfani da kidi. Fim din ya yi amfani da kidi daidaice da saitin, domin samun  shauki da ya dace daga mahangar.

2. Tasirin gani

Masu Hakikanin nasara a 'Banana Island Ghost" sune Masu hada Tasirin gani. Fim din ya zo da nasara mai ban sha'awa a jagorancin fasaha kuma zanen saitin.

Advertisement

3. Chigurl, Patrick da Bimbo Manuel

Chigrul, wadda ke da kwarewa a duniyar wasan kwaikwayo hade da Patrick Diabuah, kuma a karon farko, sun jagoranci fim.

Ayyukansu na a dabince, basu yi yawan kokarin ba masu saurato dariya ba, wani lokaci, sukan ba da dariya daga maganganunsu.

Kuma a can akwai mai basira Bimbo Manuel a matsayin "God, ya taka muhimmiyar rawa a gurin fassara.

4. Yana da ban dariya.

Advertisement

"Banana Island Ghost" ya zo tare da abubuwa masu ban dariya da yawa,  mafi yawancin su saboda Chigurl da Patrick.

Chigurl ta kawo barkwanci daidace da Ijeoma a fim din, sannan Patrick ya sake layyuka masu ban dariya.

5. Labarin

Fim din da nasara ya hada, mataki,  barkwanci, mutuwa da kauna, kawai ya daidaita abun dariya, takaici da bala'i.=

"Banana  Island Ghost"  a yanzu na nunawa a sinimomi a fadi Najeriya.

Advertisement
Advertisement
Latest Videos
Advertisement