Advertisement

Makauniyar bogi ta nemi a ceci rayuwar ta yayin da yan unguwa suka dirar mata

A cikin bidiyo dake yawo a duniyar gizo, matar ta nemi gafarar yan unguwa yayin da suka dirar mata bayan sun gane cewa babu wata ciwo da take fama da ita.
Advertisement

Lamarin ya faru a garin Ikorodu dake jihar Legas. Matar da matashin danta su kanyi yawo ne suna bara inda ita take fakewa da kamu da matsalar ciwon ido wanda yayi sanadiya har ta makance.

Advertisement

Lamarin baiyi mata dadi inda jama'a suka kusan yi mata na barawo.

Advertisement
Latest Videos
Advertisement