Advertisement

Gwamnatin jihar Kaduna ta rage kudin aikin bana

Ya kara da cewa, bana ko wacce jiha zata fitar da kudin aikin hajj bana ga maniyata dake jihohin Nijeriya.
Advertisement

Hukumar alhazai ta kasa NAHCON ta sanar da hakan, a wata sanarwa da mai kula da harkokin hukumar na jihar Kaduna ya fitar ga manema labarai.

Advertisement

Imam Dantsoho ya bayyana cewa hukumar ta amince da maniyatan jihar da su biya  N1,490,615.

A cewar shi "Hakan ya nuna cewa maniyyatan bana sun sami ragin Naira 44,615 idan aka kwatanta kudin bana da na bara".

Tuni dai hukumar alhazai na kasa ta sanar cewa ko wace jiha zata fitar da kudin aikin bana ga maniyata.

NAHCON ta sanar cewa ta shirya tsaf domin jagorantar yan kasa zuwa aikin hajj bana ba tare da wani matsala ba tsabanin yadda ya kasance bara.

Advertisement
Latest Videos
Advertisement