Advertisement
Shugaban rundunar ta Karnataka State Reserve Police ya shaida cewa ya damu da yadda matsalar kiba ke kara yawa tsakanin jami'an rundunar.
Advertisement
Rundunar yan sanda ta kasar Indiya ta gargadi wasu jaman ta da su yi gaggawa wajen rage kiba ko kuma a sallame su daga aiki.
Advertisement
Shugaban rundunar ta Karnataka State Reserve Police ya shaida cewa ya damu da yadda matsalar kiba ke kara yawa tsakanin jami'an rundunar.
Kamar yadda BBc ta ruwaito shugaban, Bhaskar Rao, yace an dau wannan matakin ne bayan da aka samu jami'an rundunar su 100 da suka rasu sakamakon matsalar kibar jiki.
Sai dai yayi kira ga sauran al'umma da su taimaki jami'an da hanyoyi da zasu taimaka wajen kula da lafiyarsu.
Rahotanni sun nuna cewa jami'an rundunar yan sanda ta gundumar Karnataka su na samun yawan kira domin kwantar da tarzoma alhali jami'am ta sun kai 14,000.
Advertisement
Bugu da kari an kuma gane cewa jami'an suna yawan cin abinci musamman shinkafa da soyayyen abinci wadanda ke haddasa matsalar kiba da suke fuskanta.
Advertisement
Subscribe
Sportal WhatsApp
Latest Videos
Nigeria hausa
Gobara tayi sanad in mutuwar mutum 35
11.09.2018
Advertisement
Videos
Advertisement
Advertisement
More from Pulse Nigeria
Advertisement