Advertisement
Majalisar ta zabi mataimakin sa kuma tsohon kakakin majalisar wanda aka tsige kan zargin cin hanci da aka yi masa, Kabiru Rurum, zai maye gurbin sa.
Advertisement
Majalisar dokokin jihar kano ta tsige kakakin ta Alhaji Abdullahi Ata tare da wasu yan majalisa biyu masu rike da muhimman mukami.
Advertisement
Majalisar ta zabi mataimakin sa kuma tsohon kakakin majalisar wanda aka tsige kan zargin cin hanci da aka yi masa, Kabiru Rurum, zai maye gurbin sa.
Wannan matakin ya fito ne a zaman da yan majalisar sukayi a yau litinin 30 ga watan bayan dawowa daga hutun wata biyu da suka yi.
Dan majalisa mai wakiltar karamar hukumar Warawa, Labaran Madari, ya shigar da kuddurin tsige kakakin yayin da shi kuma Abdullahi Muhammed ya amince da kuddurin.
Mun samu labari cewa tun a cikin watan Mayu ne wasu yan majalisa 24 suka sa hannu ga kuddurin tsige Abdullahi Ata sai dai hakan bata faru ba bayan gwamnan jihar ya shiga tsakanin su.
Advertisement
Subscribe
Sportal WhatsApp
Latest Videos
Nigeria hausa
Gobara tayi sanad in mutuwar mutum 35
11.09.2018
Advertisement
Videos
Advertisement
Advertisement
More from Pulse Nigeria
Advertisement