Advertisement
Yace matakin aje aikin da yayi ya biyo bisa nisantar da kansa daga bugawa da giyan kujeran siyasa.
Advertisement
Wannan labarin ya fito ne a wata wasika da ya fitar ranar 16 ga watan Mayu.
Advertisement
A wani rahoto da gidan telebijin. Channels ta fitar, Mataimakin gwamnan ya mika takardar murabus gwaman, Muhammed Abubakar ranar laraba.
Lamarin nasa ya kara adadin manyan jami'an gwamnatin jihar Bauchi da suka aje aiki zuwa mutum uku.
A cikin watan Disamba na 2017, kwamishnan kasafin kudi da tsare-tsare, Shehu Ningi ya ajiye aiki sa. Daga baya shima mai baiwa gwamnan shawara kan ayyukan zuba jari, Samaila Sanusi ya sauka daga mukamin sa.
A labarin da jaridar Premiumtimes ta fitar, jami'an sun ajiye aikin su ne bisa rashin jituwa da yadda gwamnan yake gudanar da mulkin sa. Sun zargi gwamnan da yin kunnen kashi ga shawarwarin da suke bada wa wajen shugabantar jihar.
Advertisement
Subscribe
Sportal WhatsApp
Latest Videos
Nigeria hausa
Gobara tayi sanad in mutuwar mutum 35
11.09.2018
Advertisement
Videos
Advertisement
Advertisement
More from Pulse Nigeria
Advertisement