ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT

Kalli hotunan sabbin sarkin Kannywood da yaran sa

Auren shi da matar sa Maimuna Garba Ja Allah ya albarkace su da yara biyu Ahmad da Fatima.

Sarkin kannywood kamar yadda aka yi masa lakabi ya wallafa hotunan su tare a shafin sa na kafafen sada zumunta tare da rubuta sakon farin ciki bisa ni'imar da Allah yayi masa na samun ya'yan.

"Daya daga cikin kyata mafi soyuwa a gare ni da Allah ya bani shine samun diya ta" a rubuta tare da hoton shine da diyar shi Fatima.

Ya kara da rubuta "Idan mutum ya zama uba to ya zamanto abun koyi ga dan shi".

ADVERTISEMENT

Auren shi da matar sa Maimuna Garba Ja Allah ya albarkace su da yara biyu Ahmad da Fatima.

Yaran dai suma sun bi sahun mahaifin su harkar wasan kwaikwayo. Ahmad da Fatima sun  fito a fina-finai da dama kuma a cikin shekarar 2017 Ahmad Nuhu ya amshi kyuatar gwarzon shekara na bangaren yara yan wasan kwaikwayo a gasar city people awards.

Idan ba'a manta Ali Nuhu da dan shi Ahmad sun haska tare cikin wani shirin fim mai taken "Uba da da".

JOIN OUR PULSE COMMUNITY!

Unblock notifications in browser settings.
ADVERTISEMENT

Eyewitness? Submit your stories now via social or:

Email: eyewitness@pulse.ng

ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT