ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT

Jarumi ya ziyarci kasar Ingila kuma da alama yana jin dadin shagalin da yake yi

Ya ziyarci gidan wasan kungiyar Leicester inda abokin sa Ahmed musa ke karawa, Ga hotunan shi yayin da yake zagayawa a kasar

Fitaccen jarumi kuma mai shirya fina-finan hausa ta masana'antar Kannywood Ali Nuhu ya ziyarci kasar Ingila kuma da alamu yana jin dadin kasar.

Ya ziyarci wurare da dama ciki har da gidan wasan zakarun Ingila a kakar firimiya ta 2016 Leicester city.

Zuwan sa Leicester jarumin ya ziyarci abokin shi Ahmed Musa wanda ke damawa tare da tawagar Super eagles ta Nijeriya.

Ya sanar cewa zai dawo nan ba da dadewa ba domin kallon sabon fim "Safara" tare da masoyan shi.

JOIN OUR PULSE COMMUNITY!

Unblock notifications in browser settings.
ADVERTISEMENT

Eyewitness? Submit your stories now via social or:

Email: eyewitness@pulse.ng

ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT