Advertisement
mataimakin shugaban kasa zai samu miliyan N17 domin siyan cokula da wukaken cin abinci daga cikin kasafin kudin 2018
A bangaren kayan abinci da makamantan su, Osinbajo zai samu miliyan N50.9.
Advertisement
Kamar yanda rahotanni suka nuna wannan kudin bai shafi kayan abinci ba da dai sauran abubuwa da ake bukata wajen yin girki.
Advertisement
kayan marmari kuwa zai samu Miliyan N18.3 tare da samun miliyan N2.4 na gas da man fetur.
Sashen Osibanjo a Villa zai samu miliyan N17.4 a jumlace domin siyan kayan aiki na gidan cin abinci da kicin.
Mataimakin shugaban kasa zai kara samun miliyan 5.6 domin siyan kayan komfuta mai fitar da sako cikin takarda watau Photocopy.
Karanta labarin>>Yan majalisar dokoki sunyi tsokaci game da kasafin kudi da shugaba Buhari ya gabatar
Advertisement
A ranar talata 7 ga watan Nuwamba shugaba Muhamadu Buhari ya mika kasafin kudin 2018 ga yan majalisar dokokin.
Advertisement
Subscribe
Sportal WhatsApp
Latest Videos
Nigeria hausa
Gobara tayi sanad in mutuwar mutum 35
11.09.2018
Advertisement
Videos
Advertisement
Advertisement
More from Pulse Nigeria
Advertisement