Advertisement

Gawar shahararren dan wasan kwallo na hanyar dawowa kasar Ivory coast

Gawar shahararren dan wasan kwallo na hanyar dawowa kasar Ivory coast.
Gawar shahararren dan wasan kwallo na hanyar dawowa kasar Ivory coast.
Gawar Cheick Tiote zai iso Ivory coast ranar alhamis kuma inda yan ƙwallon ƙasar da sauran jama’a zasu yi mai ta’aziyya. Inji huƙumar ƙwallo na Ivory coast.
Advertisement

Tiote yana ciƙin tawagar Ivory coast da suƙa lashe gasar ƙwallon africa na sheƙara 2015 bayan sheƙaru 23 da rashi. Ya rasu 5 ga watan june yana da sheƙaru 30 a inda yaƙe motsa jiki da sabon ƙungiyar ƙwallon shi daƙe China beijing express.

Advertisement

Ya buga wasanni 54 ma ƙasar Ivory coast tare da buga gasar ƙwallo na duniya na sheƙara 2010 da 2014.

Yan ƙwallon ƙasar zasu dawo Abidjan ranar litinin don yi ma iyalensa ta’aziyya.

Advertisement
Latest Videos
Advertisement