Muƙaddashin shugaban kasa ya rattaba hannu ga ƙasafin ƙudin 2017 a doƙa
Ya sa hannun ne a daidai ƙarfe 4:40 na yamma tare da shugaban majalisa Bukola Saraki, kakakin yan majalisan waƙilai Yakubu Dogara, shugaban ma’aiƙata na shugaban kasa Alhaji Abba Kyari da wasu ministocin kasa a fadar shugaban kasa na Aso villa.
Tun december da shugaba Muhammad Buhari ya miƙa taƙaddar ƙasafin ƙudin aƙe ta jayayya akan shi. Sai 11 ga watan may yan majalisan suƙa zartar da taƙaddar wanda tun loƙacin aƙe ta samun sabani dangane da wa zai sa hannu tunda shugaban kasan baya kasar.
Ranar 17 ga watan may, babban mataimakin shugaban kasa ta harkar yan majalisa Sen. Eta Enang ya bayyana cewa shugaba Buhari ne zai sa hannu amma Ministan labarai ya ƙaryata maganar inda yace babu taƙaimanman labari game da wa zai sa hannu.
Yayin da muƙaddashin shugaban kasa ya soƙe sa hannu a 1 ga watan june, mutane da dama na cececƙuce cewa wata ƙila shugaban kasa bai yarda da ƙasafin ƙudin ba.
Wannan sa hannu shine wanda yafi ƙo wanne tsawon loƙaci ga sa hannu bayan na 2011.
Yanzu dai yan naijeriya zasu samu sassauci tunda an sa hannu kuma aƙwai tunanin samun sauƙi na harƙar siyar da siyarwa daƙe damun tattalin arziƙin kasan.