Advertisement
Wai án ƙone wani yaro mai shekara bakwai akan sata na Garriʼn rógo a jihar Lagos
Wai án ƙone wani yaro mai shekara bakwai akan sata na Garriʼn rógo a jihar Lagos
Menene iyakán zálunci da áke iya kasanta a alʼumma? An ƙonad da wani yaro mai shekara bakwai akan sata na Garriʼn rogo daga wani shago.
Advertisement
Akwai rahotanni daban-daban gáme da záhirin shekaru ná wani Yaro wanda aka azabta, kuma ba mu tabbatar da abinda ya sàce.
Advertisement
Amma mashaidi sun ce an kama shi a lokacin da yá fasa wani shago na abinci a ranar 15 Nuwamba, 2015.
Wasu mazaje da ke yankin, sun kama yaro, sun yi masa matsanancin bugu da dukan tsiya. Sai sun jefa tayan mota ga wuyan sa, kuma sun ƙone shi gaba daya. Mutane da yawa suna roƙawa cewa miƙa’da shi wajen ʼyan doka domin bai riga ya yi sata na abinci. Amma babu wanda ya saurare su.
Ana yawan samun irin wannan hali. Sai jamaʼa su yi dukan wanda ake zargi da laifi, sai su yi masa azaba ko kashewa, ba tare da sanin laifin da aka sa masa. Wani lokaci, a kan gane cewa barrantaccen mutum ne bayan an gama kashewa ko halláka.
Advertisement
Subscribe
Sportal WhatsApp
Latest Videos
Nigeria hausa
Gobara tayi sanad in mutuwar mutum 35
11.09.2018
Advertisement
Videos
Advertisement
Advertisement
More from Pulse Nigeria
Advertisement