Advertisement

Bikin Auren ɗiyar sugaban ƙasa Muhammdu Buhari zai faru a ranar 28th Oktober 2016

Fatima Buhari za ta yi aure a ranar 28th oktoba 2016
Fatima Buhari
Za a yi bikin ɗaurin aure na ɗiyar sugaban ƙasa -Fatima Buhari, a Jihar Katsina. Za ta aurí Mallam Yaʼu Kumo.
Advertisement

Za a yi ɗaurin aure na Ɗiyar sugaban ƙasa na biyu. Za ta auri Mallam Gimba Yau kumo. Bikin aure za ya faru a ranar Jumaʼa, 28th Oktober 2016.

Advertisement

Wannan aure za ya jawo hankalin babban ʼyan siyasa da kuma manya ʼyan kasuwa. Fatima, ita ce ɗiya na biyu wanda matan Buhari na farko-marigaya Saifinatu Muhammadu Buhari- ʼta haifa masa.

Gimba Yau Kumo, waton ango, shi ne tsofon shugaban bankin jinginar gida na gwamnatin tarayƴaʼn Najeriya.

Masu watsan labaru na aure a gidan jerida na Pulse suna fatar aure mai daɗin zuma da kuma aure mai niʼima, Insha Allahu (S.W.A.)

Advertisement
Latest Videos
Advertisement