Advertisement

Mawaƙa ya yi ma ɗiyar shi, mai suna Imade, Ubanci

Davido da ɗiyarsa
Davido da ɗiyarsa
An nuna fim na lokacin da yake ƙokartawa ya yi ma ɗiyan shi cikakkar shiri.
Advertisement

Mawaƙi Davido ya nuna cewa ya ɗauki ubanci da muhimmanci, daidai kamar yadda ya ɗauki harkanʼsa na waƙa. An gwade shi a cikin wani ƙaramin fim tare da ɗiyar shi.

Advertisement

Mawaƙi Davido ya fito ga fim wanda aka nuna shi lokacin da yake yin ado na ɗiyar shi. A cikin wannan fim, yarinya tana kwance da natsuwa akan gado. A ƙarshe na wannan fim, an nuna wannan Mawaká na Kamfanin waƙa mai nishaɗi (waton Sony Music Entertainment) a yayin da yake ciyar da ɗiyansa, amma ba ta yi niyya da cin abinci sossai.

Bayan wannan ɗan wasa tsakanin ɗiya da uba, Davido ya tura wannan hoto akan Instagram, sannan ya rubuta haka "Twin twin"-waton ʼyan tagwaye kenan.

Davido ya samu kwancén hankali da uwar na ɗiyansa bayan jaƴƴaya wadanda aka yi a kwanan baya cikin wannan shekara.

Advertisement
Latest Videos
Advertisement