Advertisement

Masu samar da fim na Kannywood guda uku wanda ya kamata ku sani

"Afra" movie poster
"Afra" movie poster
Ga waɗansu daga cikin mutanen da suka yi muhimmiyar rawa wajen yin fim mafi-girma a Kannywood cikin wannan shekara.
Advertisement

Akwai masu sarrafar fim da dama waɗanda suka shirya wasan kwaikwayo wanda ba za a manta ba nan da gaba. Sun ƙokarta domin yin fim masu kyau a cikin harshen Hausa, waton Kannywood.

Advertisement

Da ake batun tara tsarin sunaye, Ƴan Jaridan Pulse masu kula da wasan kwaikwayo, sun yi haɗin-kai da masanaʼata masu gwaninta a Kannywood. Sun nemi shawaran magoya domin yin shawara akan waɗanda sun cacanci fitarwa da kuma waɗanda an aminta da su domin  fasahansu a cikin shekaran 2016.

Ga sunayen manyan masu samarda wasanni wanda ya kamata ku sani. (An rubuta sunaye ba tare da tsari akan iyawa ko wani abu daban):

1. Abdul Amart

Sanannen wasa wanda ya sako a wannan shekara: "Mijin Biza", "Afra".

Advertisement

2. Abubakar Bashir Maishadda

Sanannen wasa wanda ya sako a wannan shekara: "Takanas Ta Kano", "Daga Murna".

3. Muktar Bello Ismail (Young Boy)

Sanannen wasa wanda ya sako a wannan shekara: "Maula", "Ali Yaga Ali", "Gidan Kitso".

Advertisement
Latest Videos
Advertisement