Advertisement
Aisha Buhari ta jagoranci tawagar mata wajen taya mijinta murna zagayowar ranar haihuwar shi (Hotuna)
Uwargidan shugaban ta kasa boye farin cikin ta zagoyowar wannan ranar kamar yanda za'a gani cikin hotuna dake nan kasa
Advertisement
Dinbim jama'a sun garzaya fadar shugaban dake nan Villa domin taya shi murna zagayowar wannan ranar.
Advertisement
Uwargidan shugaban ta kasa boye farin cikin ta zagoyowar wannan ranar kamar yanda za'a gani cikin hotuna dake nan kasa.
Matar tsohon shugaban kasa marigayi Sani Abacha ta ziyarci fadar shugaban tare da sauran matan gwamnoni domin taya shugaban farin ciki zagayowar wannnan ranar.
Advertisement
Subscribe
Sportal WhatsApp
Latest Videos
Nigeria hausa
Gobara tayi sanad in mutuwar mutum 35
11.09.2018
Advertisement
Videos
Advertisement
Advertisement
More from Pulse Nigeria
Advertisement