Advertisement
Ta rasu a asibitin Aminu Kano dake nan Kano bayan wata rashin lafiya da take jinya a daren ranar laraba
Advertisement
Ta rasu a asibitin Aminu Kano dake nan Kano bayan wata rashin lafiya da take jinya.
Advertisement
Za'ayi jana'izar ta yau alhamis a garin kaduna, inda take zaune.
Ta rasu tana da shakara 48 kana ta bar yara biyu, Maryam da Abdulrahman.
Hauwa Maina, tana daga cikin jarumai da suka raya masana'antar fim ta Kannywood, ta fara harkar fim tun shekarar 1999.
Advertisement
Subscribe
Sportal WhatsApp
Latest Videos
Nigeria hausa
Gobara tayi sanad in mutuwar mutum 35
11.09.2018
Advertisement
Videos
Advertisement
Advertisement
More from Pulse Nigeria
Advertisement