Advertisement
Kalli yadda ma'aikacin filin jirgin sama na Abuja yake kece raini da wasu beraye da suka addabe su
Yayin da yake nuna bajintarsa wani abokin aiki sa na daukar bidiyon yadda abubuwam suka kaya.
Advertisement
kamar yadda bidiyon ya nuna, ma'aikacin filin jirgin ya tunkari berayen a ban daki da sanda da niyar halaka su.
Advertisement
A cikin bidiyon wanda Instablog9ja ta wallafa a shafin ta ta Instagram ranar alhamis 10 ga wata, za'a gan yadda jami'in ya jajirce wajen kashe berayen.
Daga karshe dai yayi nasarar kashe daya daga cikin berayen yayin da na biyun ya samu ya tsira daga sandar shi.
Advertisement
Subscribe
Sportal WhatsApp
Latest Videos
Nigeria hausa
Gobara tayi sanad in mutuwar mutum 35
11.09.2018
Advertisement
Videos
Advertisement
Advertisement