Advertisement

Kalli hotunan yan majalisa yayin da suke motsa wa a filin kwallo

Yan majalisa sun baje kolin nuna gwanintar su a fillin kwallo fiye da yanda ake tsammani don taya jagorar su farin ciki cika shekaru 50 a duniya.
Advertisement

Karawa ta farko, yan majalisar wakilai sun fafata da na dattawa inda aka tashi da kunnen doki.

Advertisement

Wasa ta biyu zauren majalisar dokoki sun ta kece raini da tawagar yan farar hula inda aka latsa ma yan majalisar kwallo uku da ci daya (3-1).

Cikin hotunan zaku gan inda Sanata Dino Melaye ke jajircewa a fili yayin da aka kai masa harin a ragar da yale tsarewa.

Kamar yadda shugaban kwamitin wanda ta shirya wasan Sanata Philip Aduda ya sanar, za'a tallafawa yan gudun hijira mara hali da sakamakon kudin da aka hada sanadiyar wasannin da aka yi.

Advertisement
Latest Videos
Advertisement