Advertisement
Án yanke ma ɗan Sarki hukumcin kisa domin bayan ya aikata laifin kisa
Kotu ta hukuntar da wani mutum mai shekara talatin da ɗaya
An yanke ma ɗan wani Sarki a Jihar Lagos hukumcin kisa ta hanyar rataya, domin ya kashe wani mutum bayán sun yi faɗa.
Advertisement
Babbar Kotu na Jihar Lagos ta yi ma ɗan wani Sarki a Lagos mai suna Ibrahim Omilade hukuncin kisa ta hanyar rataya.
Advertisement
Vanguard sun kawo rahoto cewa mahaifin Omilade Sarki ne mai farkon aji.
An yanke masa hukunci tare da wasu ʼƴan uwa biyu-Shola Oni da Kayode Oni. An kama su da laifin kisa bayan sun kashe wani Suleiman Afolabi a lokacin da sun yi faɗa.
Wannan faɗa ya faru a Unguwar Oshodi a ranar 25 ga watan Disambar, 2012.
Da táke karanta ma duka mutane uku hukuncin kisa, Shugaban Kotu mai suna Kudirat Jose, ta lura da cewa masu laʼanta sún tabbatar da ƙaran su ba tare da wani shakka.
Advertisement
Sún tabbata cewa waɗanda ake zargi da laifi sún aikatá laifin.
A cikín wani takardan kotu, an rubuta cewa waɗannan mutane uku; Omilade, Kayode, da Shola, sun kashe Afolabi a titin Eyin Ogun a Mafoluku cikin Unguwar Oshodi.
Sún sare shi da adduna.
Advertisement
Subscribe
Sportal WhatsApp
Latest Videos
Nigeria hausa
Gobara tayi sanad in mutuwar mutum 35
11.09.2018
Advertisement
Videos
Advertisement
Advertisement
More from Pulse Nigeria
Advertisement